Rana irin ta yau Janairu, 1924

21 ga Janairu, 1924 Vladimir Lenin ya mutu

 Vladimir Lenin, masanin juyin juya halin Bolshevik kuma shugaban farko na Tarayyar Soviet, ya mutu ne sakamakon zubar jini a kwakwalwa yana da shekaru 54.

Comments

Popular posts from this blog

Me Yasa Tarihi Yake Da Muhimmanci?

Menene amfanin sanin tarihi? (2)

RANA IRIN TA YAU A TARIHI 2/1/2023